Garkuwa Da mutane A Kagara

Infotaula d'esdevenimentGarkuwa Da mutane A Kagara
Iri aukuwa
Garkuwa da Mutane
Kwanan watan 17 ga Faburairu, 2021
Wuri Masarautar Kagara
Ƙasa Najeriya
Nufi makaranta
Adadin waɗanda suka rasu 1
Niger

A ranar 17 ga watan Fabrairu, 2021, wasu mahara dauke da makamai suka kashe wani dalibin makaranta sannan wasu mutane 27 suka sace su da misalin karfe 3 na safe daga makarantarsu da ke Kagara, Jihar Neja, a Najeriya . An kuma yi awon gaba da wasu ma’aikatan makarantar uku da danginsu 12. Babu wanda ya dauki alhakin harin.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy